Soyayyan doya da sheered beef

Maneesha Cake And More @cook_16076598
Hhmm for breakfast baacewa komai
Soyayyan doya da sheered beef
Hhmm for breakfast baacewa komai
Umarnin dafa abinci
- 1
Yadda na yanka kayan
- 2
Farko zaki zuba Mai ah frypan saiki zuba nama kisa Maggi da kayan kamshi
- 3
In Naman yayi saiki zuba albasa kijuya kizuba kayan Miya aciki ki motsa har yayi saiki zuba koren tattasai kijuya sai dama filawa cokali 1 kizuba aciki kijuya harya hade jikinshi shikenan Zaki iyaci da shinkafa, couscous,doya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11190893




sharhai