Chips da kwai

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Wannan Girki amfi yin shi da safe a hada da tea. Ana son bawa yara dankalin turawa yana temaka wa kwakwalwar su sosai

Chips da kwai

Wannan Girki amfi yin shi da safe a hada da tea. Ana son bawa yara dankalin turawa yana temaka wa kwakwalwar su sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Irish potatoes
  2. Kwai
  3. Dandano
  4. Albasa
  5. Gishiri
  6. Mai na suya
  7. Black pepper

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kifere Irish kisa gishiri ki juya sosai sai ki soya amai idan yayi brown ki kwashe

  2. 2

    Ki fasa kwai a bowl kisa Maggi da albasa da black pepper ki kadashi ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes