Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Shinkafa kofi
  2. Wake kofi daya
  3. Kayan maiya
  4. Maggi&gishiri
  5. Salat&tumatir&
  6. cocanba
  7. Maingyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki gyara wakenki ajeye sannan kidauko kayan miyarki kizuba axubi ki gyara su ki jajjga shi ki ajeye agefi sannan kidauko su salat dinki suma ki gyarashi kiajeyeagefi

  2. 2

    Sannan kidauko tukunyarki kidurata awuta kizuba mai tareda albasa kidauko kayan miyanar kizuba acikin idan yasoyu saiki tsaida ruwa nice :

  3. 3

    Saiki dauko wakenan ki wankeshi kixuba acikin tukunyaryaye tadahuwa.sannab kidauko

  4. 4

    Sannab kidauko shikafarki kiwanke kixuva akan wakenan sannan kidauko kayan dandano kizuva aciki shikenan saiyaye tadahuwa amman karkisa ruwa dayawa ta chabe daida musali sai gishiri kadan shikenans

  5. 5

    Daman kigyara su salat da kabije da cocanva fin saiki yayyankasu kiwanke salat din kisa dan gishiri kadan kizuba kiwanke sai ace dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SASA KHAN
SASA KHAN @s07067906495
rannar
Kano
i love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes