Kosai Mai Baking powder

Simran's kitchen @cook_19401050
Umarnin dafa abinci
- 1
Idan aka jika wai dai a surfa a wanke shi tas a cire dusar sai a sake jika shi idan ya jiku kaman minti 10,dai a wanke tattase,attarugu,albasa a zuba a ciki.Akai nika.
- 2
An fison nikan yayi laushi don kosan yafi dadi.Sai a zuba gishiri,Maggie da baking powder.Asa ludayi ayi ta bugawa za'a ga yayi haske sai asa mai a wuta yayi zafi sai ana diban kulin da cokali ana zubawa idan ya soyu zai canza launi zuwa burawun.Idan ya soyu sosai yana laushi da dadi wajen ci
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11205424




sharhai