Bandashen wainar shinkafa

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_17880484
Kano

Wannan girki yanada dadi sosai nida yarana munasonta

Bandashen wainar shinkafa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Wannan girki yanada dadi sosai nida yarana munasonta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wainar shinkafa
  2. Kuli
  3. Magi
  4. Barkono kadan
  5. Mangyada
  6. Kabeji
  7. Kokomba
  8. Tumatur
  9. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakihada kuli da magi da barkono kadan kidakasu saikisoya mai saiki tsaftace kabeji kokomba tumatur da albasa kiyanka kiwanke saikijera wainarki kibarbadeta da kulin dakika daka saiki yaryada mai saikibarbada kabeji da kokomba tumatur da albasa sai aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_17880484
rannar
Kano
inason dafa abinci Kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes