Lemun gwanda da abarba

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Yanada dadi sosai gakuma karin lfy ajiki #girkidayabishiyadaya

Lemun gwanda da abarba

sharhi da aka bayar 1

Yanada dadi sosai gakuma karin lfy ajiki #girkidayabishiyadaya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gwanda babba daya
  2. Abarba dan daidai daya
  3. Suga rabin kofi
  4. Vanilla flavor chokali daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke gwandanki sai kifereta sannan kiyankata kanana

  2. 2

    Sai kuma kibare abarba kiwanke itama kiyankata kanana sai kihadasu wuri guda

  3. 3

    Sannan kizuba acikin blender kisa ruwa dan kadan king markada

  4. 4

    Bayan kinmarkada sai kitace kisa sugar da flavor shikenan kingama. Idan kinaso zakishata haka kokuma kisaka a fridge idan yayi sanyi sai kisha

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes