Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 7mintuna
3 yawan abinchi
  1. 2kofi fulawa
  2. kanwa kadan
  3. kuka kadan
  4. ruwa yadda zai ishe ki

Umarnin dafa abinci

minti 7mintuna
  1. 1

    Ki saka ruwa a tukunya ki dora a wuta

  2. 2

    A tankade fulawa da kuka,a jika kanwa da ruwa

  3. 3

    Ayi amfani da ruwan kanwar a kwaba fulawar a buga sosai

  4. 4

    Sannan a duba ruwan idan ya tafasa a fara jefa danwake,idan an gama a barshi ya dahu sannan a kwashe a ruwan sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nur's kitchen
Nur's kitchen @cook_19338290
rannar

sharhai

Similar Recipes