CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Sandwich
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Sandwich ainihin hoton girkin

Sandwich

 Dada Hafsat( Hana's Ktchn )
Dada Hafsat( Hana's Ktchn ) @cook_19590080
Kaduna

# 1recipe 1 tree Akwai hanyoyin sarrafa biredi da yawa basai kullum anci haka ba gwada ayau domin samun tagomashi a wajen iyalinka

# 1recipe 1 tree Akwai hanyoyin sarrafa biredi da yawa basai kullum anci haka ba gwada ayau domin samun tagomashi a wajen iyalinka

Kara karantawa

Sandwich

 Dada Hafsat( Hana's Ktchn )
Dada Hafsat( Hana's Ktchn ) @cook_19590080
Kaduna

# 1recipe 1 tree Akwai hanyoyin sarrafa biredi da yawa basai kullum anci haka ba gwada ayau domin samun tagomashi a wajen iyalinka

# 1recipe 1 tree Akwai hanyoyin sarrafa biredi da yawa basai kullum anci haka ba gwada ayau domin samun tagomashi a wajen iyalinka

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Mintuna 7mintuna
Mutum 2 yawan abinchi
  1. Biredi mai yanka guda 6
  2. Latas faifai hudu kanana
  3. 2Tumatir
  4. Cucumber rabi
  5. 2Kwai
  6. Maggi1/2
  7. Butter cokali 3
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Mintuna 7mintuna
  1. 1

    Farko zaa yanka biredi tsakiya yayi alaman triangle yanka shida6 zai koma sha biyu12 sai a dauka hudu daga ciki a sa butter a wuta ya narke sannan adan gasasu ciki yayi kalamai kyau danya tashi daga fari

  2. 2

    Sannan sai a aje guda daga cikin Wanda baa gasaba a doramai latus da cucumber a saman shi zaka yanka cucumber tayi fadi sai a kara Dora wani ASA kwai soyayye (shi kwan sai an soyashi da maggi a ciki) da tumatur sannan a Dora daya daga cikin Wanda aka gasa

  3. 3

    Haka zaai ma duka sauran daan gama zaa iya co da tea Lipton koma lemu mai dadi

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

 Dada Hafsat( Hana's Ktchn )
Dada Hafsat( Hana's Ktchn ) @cook_19590080
rannar December 21, 2019 09:29
Kaduna
I love cooking morethan any thing else, caterers we feed the world
Kara karantawa

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
July 26, 2021 19:05
@cook_19590080 bari na kawo mana shayi
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Potato omelet
  2. Waina(masa)
  3. Fried rice
  4. Sauce in kwai
  5. Taliya da souce din nama
  1. Farfesun zabi
  2. Miyar alayyahu da sure
  3. Waina(masa)
  4. Dan kalin turawa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11245779
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close