*Special-fried rice* By RuNas Kitchen
😋
Steps
- 1
Da farkoh zakiyi per boiling shinkafanki ki ajyeta a gefe
- 2
Saiki daukoh tukunya kizuba mai idan yayi zafi saiki zuba Attaruhu da albasa ya soyu saiki kawo green beans dasu carrot dinki kizuba
- 3
To saiki zuba duk su spices dinki da maggi kijuya saiki dan zuba ruwa kirufe tukunyar kibashi 5m
- 4
To saiki daukoh Grapes dinki ki jikashi da warm water
- 5
To saiki bude tukunyanki kisauke daga kan wuta saiki daukoh wannan shinkafa da kikai per boiling kizuba ki daukoh Grapes shima kizuba kijuya sosai saiki maida kan wuta ya turaro kibashi 3m
- 6
✍🏻Written by
*Rukayya m jamil*
*Mrs Nasir *
CEO
👩🍳RuNas Kitchen👩🍳
Similar Recipes
More Recipes
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Poha Kheer or Chirer Amrita Bhog
Kumkum Chatterjee
-

Maeli -

Ultimate Chewy Chocolate Chunk Cookies
Amazing Grace’s (aka TeenChef)
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Jaime
-

skunkmonkey101
-

Oops! Mexican Pepper Cheese Dip
Boca de Fogo
-

Kalpana Solanki
-

Akshita Khurana
-

Deep -

Rajasthani Besan ke Taporiye Rajasthani Besan Mirchi
Chhaya Chouhan
-

Uzma Latif
-

Kavita
-

Food Food
-

Shredded beef sauce with white rice
Aisha Aliyu
-

Jyoti Singla -

krishan kumar








Comments