Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada flour,kuka,alabo da wake kikai a nika min
- 2
Idan aka nika saiki diba a roba ki xuba ruwan kanwa, kisa ruwa ki kwaba shi
- 3
Saiki daura ruwa a wuta idan ya tausa saikki ringa diban kwabin dan waken da hannu kina jefawa a ruwan dake tafasa
- 4
Idan kika gama saiki barshi ya daho sannan a kwashe a xuba a ruwa
- 5
Anaci da mai da yaji
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11571663




sharhai