Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba ruwan a tukunya ki daura a wuta
- 2
Ki sa maggi guda daya ki tsiyaya mangyada kadan
- 3
Yana fara tafasa ki zuba couscous dinki da karas da yankakken attarugu da soyayyen nama
- 4
Ki rage wuta ki rufeshi ya turara seki sauke
- 5
Aci da yaji da mangyada zaki jita kamar a soye...
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11596569






sharhai