Lemon karas da lemon zaki

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Karas manya guda
  2. 2Lemon zaki guda
  3. Sukari cokali 4
  4. Lemon tsami rabi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara karas ki wanke sannan ki gogashi sannan ki matse lemon zaki saiki hada ki markadesu

  2. 2

    Sannan saiki tace k

  3. 3

    Saiki sa sugar ki matse lemon tsaminki akai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes