Lemon Carrot & Agbaluma Na Musamman

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Hmmm.. wannan Juice baa magana saidai Kawai Godia D zan Mika zuwa Cookpad Admins & Members Most Especially TEEGANAS KITCHEN.. Allah ya bar kauna dakuma Zakin Tukunya😉

Lemon Carrot & Agbaluma Na Musamman

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Hmmm.. wannan Juice baa magana saidai Kawai Godia D zan Mika zuwa Cookpad Admins & Members Most Especially TEEGANAS KITCHEN.. Allah ya bar kauna dakuma Zakin Tukunya😉

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minutes
3 yawan abinchi
  1. 6Agbaluma
  2. 4Carrot manya
  3. Sugar
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

30minutes
  1. 1

    Ga Sinadarai na Nan na wanke Sai na Fere Bayan Carrots in da Kuma agbaluman

  2. 2

    Ki yayyanka kana na

  3. 3

    Ki cire bawon duka

  4. 4

    Saiki maidashi Sala sala

  5. 5

    Ki zuba Carrots dakuma agbalumanki a Blender

  6. 6

    Gayinan saiki zuba ruwa

  7. 7

    Saiki Blending

  8. 8

    Ga yadda zai zama

  9. 9

    Ki sama mazubi Mai kyau Mai Tsafta ki Tache d abun tata.. Zaki iya maida dusar ki Kara tacewa

  10. 10

    Idan kin Gama tacewa saiki Kara Mai dashi blender kizuba Sugar Base on Yhur Tasty Tongue 😚

  11. 11

    Saiki Kara blending

  12. 12

    Saiki decorating Cups naki

  13. 13

    Kisa a Fridge yai sanyi

  14. 14

    Alhamdulillaah.. Gama su son Sanaa ga Dana ta samu akwai alkhr d Kuma riba sosai Mai albraka ack, domin Yaran Unguwa ko Yan Makaranta...

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes