Beans ball

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Filawa
  3. Mai
  4. Curry
  5. Attaruhu da albasa
  6. Kifi soyayye
  7. Bread crumbs ko cornflakes
  8. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki gyara wakenki ki wanke ki tafasa shi ya dahu saiki tsane shi a kwalanda saiki dakko tabarya ki daka waken ya daku saiki zuba,kifi soyyaye,da maggi,curry,albasa,jajjagen attaruhu kisa mai ki cakuda shi sosai sai ki dinga mulmulawa kamar yadda yake a hotan kasan haka zakiyi tayi harki gama,saiki dakko filawarki kisa mata maggi kadan aciki ki kwabashi yadanyi kauri kar yayi ruwa.

  2. 2

    Saiki dakko waken da kika mulmula kina tsomawa aciki ko ina ya rufe saiki cire kisa shi acikin bread crumb ko cornflake shima ko ina ya shafa dama kin dura mai a wuta yayi zafi saiki din ga sakawa acikin mai kina soyawa harya yi brown saiki kwashe man ya tsane sai aci😋😋yana da dadi sosai ki gwada.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
rannar
Kano
I luv cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes