Miyar ganye

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Sokoto State

Wannan miyar tayi Dadi sosai

Miyar ganye

Wannan miyar tayi Dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Tafasashshen tumbi
  2. Ganda 1 babba
  3. Kayan Miya(nikakken)
  4. 1Albasa babba
  5. Alayyahu 1/2 bonch
  6. Kabewa kadan
  7. Egusi(hadinshi da crafish)
  8. Manja
  9. Hadin daddawa
  10. 7Maggi
  11. 1/2 tCurry
  12. 1/3Thyme
  13. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba manja a tukunya ki yanka albasa kisa ki gyara tafarnuwa kisa, kisa hadin egusi idan tafara brown zakiji kanshi kisa kayan Miya ki gyara kabewa ki yanka kisa ki zuba tunbi kisa hadin daddawa ki soya da kyau

  2. 2

    Kisa Maggi, gishiri, curry da thyme sai kisa ruwa ki barshi yayita tafasa zuwa minti 10-15

  3. 3

    Ki gyara alayyahu ki wanke ki tsane ruwanshi a gwagwa, ki gyara Ganda ki yanka kanana kisa mabaurkaki ki burkake kabewa sai ki zuba Ganda kisa alayyahu 5-10 min ki sauke.. za'a ci da tuwo ko sakwara

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai (2)

Nana Aysha
Nana Aysha @cook_20675591
Wow!Masha Allah ay koda daga zatayi dadi.😋😋

Similar Recipes