CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Doughnut
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Doughnut ainihin hoton girkin

Doughnut

Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
Kaduna

Nagode cookpad farkon yi doughnut dina 🤣🤣Wai doughnut

Nagode cookpad farkon yi doughnut dina 🤣🤣Wai doughnut

Kara karantawa

Doughnut

Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
Kaduna

Nagode cookpad farkon yi doughnut dina 🤣🤣Wai doughnut

Nagode cookpad farkon yi doughnut dina 🤣🤣Wai doughnut

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. 5 cupFlour
  2. 1 cupSugar
  3. Butter 3spoon
  4. Yeast 2spoon
  5. Egg1
  6. Salt
  7. Oil for frying
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na tankade flour na nasa yeast nasa butter nasa sugar salt nayi mixing dinshi

  2. 2

    Na dauka wani bowl daban na fasa kwai nayi juye egg din a cikin flour din

  3. 3

    Na surka ruwan zafi ba dumi sosai ba nayi mixing dinshi har na tsawan wani lokaci na yanka shi kashi kashi na dauko wani faranti ina shafa mai a jikin ko wane ina mulmula wa har na gama na samu paper na yankashi kowane nasa mai a paper na na kai rana domin ya tashi

    Doughnutmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Daya tashi na dauko kowane ina cirewa a cikin paper ina soyawa

    Doughnutmatakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
rannar February 20, 2020 16:26
Kaduna

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Tuwon semovita da miyar alayyahu
  2. Hadin kankana
  3. Spinach rice with onion sauce
  4. Gashashshen kifi tilapia
  5. Soyyayen Kifi
  1. Hadin kankana
  2. 'Yar Tsala
  3. Spinach rice with onion sauce
  4. Gashashshen kifi tilapia
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11614623
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close