Umarnin dafa abinci
- 1
Ki hada sugar da butter wuri daya ki jiya da wiska, ki dinga dauku kwai daya bayan dayan kina fasawa kina kidawa, ki zoba vanilla flavor
- 2
Sai ki zoba flour da baking powder,ki hade su wurin sauran kayan hadin(ruwan butter da kwai) ki dinga zoba butter milk kada kada har sai sun hade jiki
- 3
Ki tosta ki xoba kida ki cika Dan daidai saboda xai kumburu ki bashi lokaci ya gasu
- 4
Zaki iya ci don marmari, baki ko kuma yara idan xasu tafi makaranta
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11616185



sharhai