Vegetables noodles and Irish

My family like noodles, that is why I decided to make it.
Vegetables noodles and Irish
My family like noodles, that is why I decided to make it.
Steps
- 1
Nayi peeling carrots na yanka Shi, na yanka green beans, na yanka cabbage, sannan na fire Irish, nayi boiling din Shi. Amma kar ya dahu soasi.
- 2
Sai na zuba groundnut oil two spoon a pot, sannan na zuba jajjagen taruhu da albasa, na zuba one cup of water, na zuba maggin cikin indomie din sannan na rufe.
- 3
Bayan ya tafasa sai na zuba indomie din na zuba veggies da Irish na rufe, da tadahu sai na sauke.
- 4
Na fasa kwai na zuba Maggi cube da albasa, sai na dura frying pan akan huta na zuba Mai kadan, da yayi zafi na zuba kwain aciki, inin yayi sai ki yuya,shike Nan.
- 5
Yummy enjoy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Arezu
-

Prithika
-

Mallika Ramshatriya
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Sarvat Hanif
-

hughluotatebe
-

Deeya Sanchari
-

Quick Ground Turkey 🦃 Shepard’s Pie 🥧
Crock Pot Girl 🤡
-

Elyse Rose
-

Deeya Sanchari
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Ummu Sulaymah
-

Rahinerth Sheshe's Cuisine
-

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
-

Herwarjay
-

Hanan Culinary Delights
-

Quick Ground Turkey 🦃 Shepard’s Pie 🥧
Crock Pot Girl 🤡
-

zikai cher













Comments