Hadin salad na dankali (Irish)

Maryam Faruk @cook_19343535
Hadin salad na dankali (Irish)
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki feri dankalinki kiyanka shi qanana kisa a tukunya shima carrot dinki kiyanka shi kanana kihadesu kidora kan wuta kibasu lokaci sudafu,kidauko dafaffen kwai kiyanka shi kanana kiyanka cocumber kixuba hadin dankalinki ciki idan yadafu.
- 2
Kixuba bama kihadesu wuri guda,kiyanka salad dinki sekifara xuba latas din kasa kafin hadin salad din.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12173667



sharhai