Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu rubber ki me kyau kisa flour ki da gishiri Dan kadan da baking powder se ki kwaba shi ruwa ruwa
- 2
Se kuma ki yanka cabbage dinki da carrot da albasa se ki sa su a tukunya ki tsane su se ki sa maggi da spicy a chiki
- 3
Se dauko flour dinki ki gasa a frying fan
- 4
In kin gama se kisa fillings diki a chiki ki soya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12175409




sharhai