Dolgona creamy coffee

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto

Wannan dolgona indae kamar cookpad challenge ne da naga mutane da yawa sunyi nima sae nayi shaawar yi

Dolgona creamy coffee

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan dolgona indae kamar cookpad challenge ne da naga mutane da yawa sunyi nima sae nayi shaawar yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madara babban cokali 4
  2. Sugar cokali 2
  3. Nescafe cokali 2
  4. Ruwan zafi cokali 2
  5. Kankara
  6. Ruwan sanyi kwatanci

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kika zuba not inki cokali 2 sae ki zuba sugar cokali 2 sae ki zuba ruwan zafi tafasashshi cokali 2 sae ki yi whisking inshi har yayi creamy sae ki zuba madara cokali 4 sae ki zuba ruwan sanyi sae ki zuba sugar inkina so sae ki kwankwatsa kankararki ki zuba a cup sae ki zuba magarar ki sae ki kawo dolgona cream inki ki zuba shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes