Steps
- 1
Da farko zaki dafa kwai guda 10, sai ki bare ki ajiye
- 2
Sannan ki fasa kwai guda 5 ki jajjaga albasa da attarugu ki zuba a ciki,se ki bare maggi ki saka sannan sai ki kada.
- 3
Sai ki dauko kaskon suyan waina/ masa ki zuba manyada kamar yadda zaki soya masa ki barshi yayi zafi Se ki dibo ruwan kwai da ludayi ki zuba a kaskon sannan ki dauko dafaffen kwai ki saka a ciki ki barshi ya nuna sannan Se ki juya dayan gefen shima ya nuna Se a kwashe. Note: sedai baa cika masa wuta domin kar ya qone ko kuma ya kama.
Similar Recipes
More Recipes
-

yagmur
-

Isabel
-

Shari Meyer
-

Sudipa Gope
-

Fried Chicken in Panko Breadcrumbs
Xavier Seror
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Mad Cook
-

Nutella Banana Peanut Butter Spring Rolls
The_Road_Less_Devoured
-

Kels Ro
-

Tomato fritters (lashkari bhajiya)
Komal Dattani
-

Jasraymon Kaur
-

Anxhela Paja
-

Ritu Parihar
-

Priya Daryani -

Daily Cooking
-

Zaalika Khan
-

Saranya Vignesh
-

Oregano Meat pies #kidsfavorite#themechallenge
Catherine Njoki
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12249694




















Comments