Kosai mai dakakken nama

UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
Wannan girkin yayi dadi kugwada kuji nima jiya nace bari ingwada sainaji yayi dadi sosai yara harsuna neman kari
Kosai mai dakakken nama
Wannan girkin yayi dadi kugwada kuji nima jiya nace bari ingwada sainaji yayi dadi sosai yara harsuna neman kari
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakisurfa wake kiwankeshi saikigyara kayan miya kigyara kikai amarkadomiki daman kingyara nama kindora awuta kinsa albasa da thyme kibarshi yadahu harsai ruwan yashanye saiki sauke kikirbashi yayi laushi saiki zuba akan kullin kiyanka albasa kanana kizuba kisa ajino da kori da gishiri saikizuba dan ruwan zafi
- 2
Saikibuga sosai saiki soya hikimar saruwan zafi yanasa kosai laushi
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12345296



sharhai