CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Crispy yam nuggets
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Crispy yam nuggets ainihin hoton girkin

Crispy yam nuggets

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Naji dadin wanan yam nuggets din sosai

Naji dadin wanan yam nuggets din sosai

Kara karantawa

Crispy yam nuggets

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Naji dadin wanan yam nuggets din sosai

Naji dadin wanan yam nuggets din sosai

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Doya rabi
  2. 4Attarugu
  3. Albasa babba1
  4. cokaliCurry
  5. 7Maggi guda
  6. Tafarnuwa3
  7. Cornflakes kofi daya da rabi
  8. 4Kwai
  9. Sardines1
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fire doyar ki bayan nan sai ki dafa ta da maggi idan tayi sai ki sauke

  2. 2

    Ki barta ta huce sai ki samu turmi ki daka ta tayi laushi haka dai ba dakan sakwara ba bayan nan sai ki cire kisa a roba mai fadi

  3. 3

    Ki kawo attarugu da albasa da kika jajaga ki zuba kisa maggi da curry da tafarnuwar da kika daka ki motsa ko ina ya hade sanan ki kawo sardines dinki shima ki zuba ki motsa

  4. 4

    Idan kin gama hadawa sai ki dauko wani tire ki dinga diba kina dukulawa duk yanda kike so har ki gama

  5. 5

    Bayan nan sai ki dauko kwai ki fasa kisa kwallon doyar ki ciki sai ki cire sanan kisa a cornflakes dinki da kika dan daka shi ki saka kwallon doyar ki ciki ko ina ya samu

  6. 6

    Ki daura mai yayi zafi sai ki soya duka haka zaki masu

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar May 16, 2020 07:39
Katsina

sharhai (3)

Maimuna Umar
Maimuna Umar @cook_23512751
May 17, 2020 11:52
aslm ykk
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Home made bread
  2. Akara pan cake
  3. Gasasshen meat pie
  4. Mango mousse
  5. Mango lassi
  1. # Tuwan shinkafa da miyar kubewa
  2. Alalen gwangwani
  3. Mango lassi
  4. Suya
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12558989
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close