Akara pan cake

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Nayi tunanin yin kosai. Bayan namarkada danazo soyawa sai nace bari nacanza tsarin yanda zan soyan sai namaidashi pan cake #FPPC

Akara pan cake

Nayi tunanin yin kosai. Bayan namarkada danazo soyawa sai nace bari nacanza tsarin yanda zan soyan sai namaidashi pan cake #FPPC

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Citta
  5. Tafarnuwa
  6. Gishiri
  7. Mai don soyawa
  8. Kwai biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakidiba wakenki yanda zai isheki sai ki tsurfa sannan kiwanke kicire dattin duka sai kizuba albasa attarugu citta da tafarnuwa kikai amarkada miki

  2. 2

    Bayan kinmarkada sai kisamo muciya ki buga sosai na tsawon minti goma sannan sai kixuba gishiri dan kadan saikuma kisake bugawa sai kisa kwai sannan kisake jujjuyawa sannan kidaura pan a wuta

  3. 3

    Bayan kindaura a wuta sai kisa mai kadan sannan kidiba kullin kizuba aciki sai kibarta yasoyu idan dayan gefen yayi sai kijuya dayanma yasoyu sannan sai kicire. Haka zakiyi tayi har kigama

  4. 4

    Shikenan aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes