Mango mousse

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Yanada dadi sosai

Mango mousse

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Mango babba daya
  2. Whipping cream kofi daya
  3. Sugar rabin kofi
  4. Ruwan sanyi rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki yanka mango kicire bayanta sai kiyanka kanana sannan kizuba a blander

  2. 2

    Sannan kisamo bowl kizuba whipping cream aciki sai kisa ruwan sanyi kidauko mixer ko whisker kiyi takadawa har yayi kauri sosai sai kidauko mango da kika markada

  3. 3

    Baayan kindauko sai kijuye akan whippin cream din kijujjuya yahade sosai sai kisaka a fridge yayi sanyi sai asha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes