Suya

ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
Abuja

Maku lashe, akwai dadi,bayan kaci abinci kadaura dashi 🤗😋😉

Suya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Maku lashe, akwai dadi,bayan kaci abinci kadaura dashi 🤗😋😉

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sandan suya
  2. Nama
  3. Maggi
  4. Mangyeda
  5. Gitta
  6. Kanumfari
  7. Garlic
  8. Nama Saniya
  9. Gishiri
  10. Classic onga
  11. Cinnamon powder
  12. Coriander powder
  13. Albasa
  14. Green pepper
  15. Carrot

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko,zaki marinating namanki, dasu maggi,gishiri, cinnamon, ginger, garlic,coriander, classic onga, kanumfari ki chakuda su gaba daya, sai kibarshi for like 30 minutes, sai ki dauko Sandan suya naki ki ajiye a gefe

  2. 2

    Sai ki yanka albasa da green pepper da karot naki manya, sai ki kawo marinated namanki ki soka akan santan suya,kiturashi can ciki,kaman xuwa tsakiyan sandan, sai ki saka carrot, shima ki turashi ya mannu da naman da kikasa daga farko,sai ki kawo wani naman ki soka, sai ki kawo albasa ki soka, sai ki kawo wani naman ki soka, sai ki kawo green pepper ki soka, sai ki kawo wani naman ki soka, haka zaki rinka yi, har kigama soke su dukka

  3. 3

    Sai ki jerasu a gunda zaki gasa su, shikenan...idanya gasu,sai ki cireni, sai ki barbada garin kulida yaji, akai sai ki saka mangyeda kadan a kai.....sai ci🤗😋....................nidai a oven nayi nawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
rannar
Abuja
innason dafa abinci kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes