Doughnut2

Jumare Haleema @hallyjumare84
#Iftar#Na biyu yin doughnut Dina kuma yayi gaske babu laifi thanks amrah kitchen thanks cookpad
Doughnut2
#Iftar#Na biyu yin doughnut Dina kuma yayi gaske babu laifi thanks amrah kitchen thanks cookpad
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko na jika yeast Dina na lyk 10 mint yana cikin jikuwa sai nayi mixing butter sugar egg duka nayi mixing dinshi
- 2
Sai na dauko ruwan yeast Dina na zuba a cikin dry ingredients din na zuba ruwa kadan na kwaba shi sosai na wani tsawan lokaci sai da ya koma babu nauyi Kamar haka
- 3
Sai na dauko na fara mulmulawa ni na mulmula nawa ne da kwaliba da faranti na cire da kofin silver
- 4
Sai nasa shi a Rana na tsawon minti 30 na cire shi a Rana na fara suya shi
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12588679







sharhai