Alale da souce din kifi

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Yayi Dadi sosai kuma abincine mai Kara jini da Kara lafia #FPPC

Tura

Kayan aiki

  1. 2Wake Kofi
  2. 1Man gyada cokalin girki
  3. 3Manja cokalin girki
  4. Dandano
  5. Tafarnuwa
  6. Albasa,attaruhu
  7. Leda
  8. Ruwan dumi
  9. Kifi
  10. Gishiri
  11. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki surfa wake ki wanke kicire bawon shi saiki gyara attaruhu da albasa,tafarnuwa ki bayar a markado Miki

  2. 2

    Ki zuba dandano,curry,gishiri ki juya saikisa manja da man gyada ki juya saikisa ruwan dumi amma karki cika ruwan

  3. 3

    Ki Dora ruwa awuta. Saiki kulla a Leda ki sa yadahu ki Rika dubawa kina maida na sama kasa saboda nakasa zai iya dahuwa yabar na sama

  4. 4

    Ki gyara attaruhu da albasa tafarnuwa.ki wanke kifinki ki tafa tareda kayan kamshi ki sa mai a kasko saiki sa albasa da tafarnuwa ki Dan soya sama sama saikisa attaruhu kisa sa kifinki ki barsu sukarasa soyuwa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes