Farfesun kayan ciki

Yara na suna son farfesun kayan ciki sosai... So I cooked it for them
#Sallahmeatcontest
Farfesun kayan ciki
Yara na suna son farfesun kayan ciki sosai... So I cooked it for them
#Sallahmeatcontest
Steps
- 1
Za'a samu container mai tsafta, a wanke yankakken naman. Ana iya sanya gishiri kadan wurin wankewa
- 2
A juye naman a tukunya sai a dora a wuta. A yanka albasa da dan yawa a zuba ci.
- 3
A zuba maggi, kayan kamshi, tafarnuwa da curry kadan, sai a rufe tukunyar. Kada a cika wuta sosai
- 4
A barshi ya dahu har tsawon mintuna arba'in akan wuta kadan. Baya bukatar a zuba mashi ko wanne irin mai. Saboda yana dan da man shi.
- 5
Bayan yayi 40mins a kan low heat, sai a bude a zuba jajjagaggen attarugu, tattasai da albasa. A kara yanka albasa ko cabbage a zuba a kai gamai bukata.. Za'a bar shi ya kara dahuwa har zuwa mintina 35 a wuta kadan. Za'a ga alamar mai ya tsattafo da kan shi. (Amma tun farko idan ba'a son man shi ana iya tsince duk wani nama mai kitse a jikinshi) sai a saka duk Wanda ake so
- 6
Daga nan sai a juye da zaran ya kammala dahuwa.. Za'a iya ci hakanan ko da doya, ko kuma dankali ko bread
Similar Recipes
More Recipes
-

ZMA
-

Sudha Agrawal
-

Fresh Black Eyed Peas (Cowpea) Curry
Muniswari.G
-

Darshana Patel
-

Doodh Poha (Flattened Rice Kheer)
Deepa Rupani
-

Bethica Das
-

Heenaba jadeja
-

Vegetable Poha with Mangalorian Mixture
Falgooni Mangrola
-

Aishwarya Kitchen A
-

Kristen Pond
-

Soyeon
-

Spoonful Passion
-

Danielle Barnes
-

Bacon 🥓 Wrapped BBQ 🍖 Jalapeño Poppers
Crock Pot Girl 🤡
-

Syeda Hira Mujadid
-

Jinal Sahu
-

Philinzie
-

Syeda Hira Mujadid
-

romeya2 -

Chef Nena
-

Rizwan Shahid
-

Chelsea M.
-

Shab Zahid
-

food_my_soul











Comments