Dafafiyar agada da dagargajejjen qwai

Abinci mai gina jiki da qayatar wa ah ido
Dafafiyar agada da dagargajejjen qwai
Abinci mai gina jiki da qayatar wa ah ido
Steps
- 1
Zaki sami agadarki mai kyau wanda bata nune sosai bah
- 2
Ki wanke ki aje gefe rai ki daura ruwa ya tausa sai ki sa agadarki acikin ruwanan tare da bawon batareda kin bare ba ki rufe ya dahu kanan na minti biyar
- 3
Bayan minti biyar idan ta dahu sai ki kashe wutar ki jira ta huce kafin ki bare bawon
- 4
Ki yanka albasarki da attarugu ask ki fasa qwanki kisa maggi da yankakun kayanki da curry da thyme dinki sai ki kada
- 5
Ki zuba zaitun kadan ah kaskon suyarki,idan ya yi zafi sai ki juye kadadan qwanki aciki ki bashi kaman sakan talatin kafin ki fara juyawa,kiyi ta juyawa har sai yayi sai ki sauke
- 6
Bare agadar ki ki sa ah plate sanan ki juye qwanki aciki sai ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Swaminathan.V
-

Refreshing Summer Onion & Tomato Salad
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

AllDay Meal
-

Emperor Nasi Goreng
-

Emperor Nasi Goreng
-

Ayam Pelalah Bongkot (Balinese Shredded Chicken with Torch Ginger)
Emperor Nasi Goreng
-

Emperor Nasi Goreng
-

Biscuits with Yolk and Brown Sugar 🍪 🍪 🥚
Kulsoom Bukhari
-

Kevin Heist
-

Cream Cheese Chicken with Bacon
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Pumpkin chocolate chip muffins
Autumn Farmer
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Asma Faryal Khan
-

Sana Rizwan
-

Sudeshna Rajib Das
-

Vandana Garish Pubbi
-

Vaishali Shah
-

Sakshi Hotwani
-

Chef_From_Uae.
-

Gagan Rupinder Khurana
-

Divyanshi 's Cooking Diary (Divyanshi Hiran)vegetarian Recipes
-

Mariam Azeem (Umme Sarim)










Comments