Dan Sululu😋😋😋
#GWSANTYJAMI. Allah yh qara mana lpy yasa kaffara ne
Steps
- 1
Da farko na zuba alabo da flour guu daya sai nasa gishiri da Onga classic na juya na kawo ruwa na kwaba da dan tauri sai na fara mulmula shi balls harna gama
- 2
Sai na dora ruwa daya tafasa na zuba shi ciki na rufe ba duka ba daya tafaso sai na juya saboda wanda yh hade jikin sa yh ware na barshi tsawon minti 10
- 3
Gashi na kwashe a ruwa
- 4
Na yanka vegetables ina na zuba dan Sululu a kwano na kawo manja na zuba da yaji da vegetable ina
- 5
Munji dadin shi sosai💯😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Bianca Mwale
-

Suchitra S(Radhika S)
-

culinarycubit
-

Dakota Jenkins
-

Emily B.
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Old fashioned coconut cream pie
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

RiceCake
-

Robert Gonzal
-

Lance Wilson
-

Manju Batra -

Minha's Food Palate.
-

Sadaf Abdul Karim
-

Farwa sajjad
-

Zarah Modibbo
-

Annies_book
-

NAMAKPARA RECIPE- EASY MAKE AT HOMEMADE
Safina Khan
-

Reemahdanja
-

Noureen Naveed
-

Brandied Cranberry Orange Marmalade Muffins
Claudia Sanders Good Intentions Culinary Services
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14037529






















Comments (7)
Yayi dadi sosai😋👌