Lemun abarba,citta da lemun tsami
Yana rage teba
Steps
- 1
Zaki bare bayan abarbanki ki wanke kiyanka qanana ki aje gefe
- 2
Ki bare bayan lemun tsaminki sai ki wanke,ki yanka shima qanana ki aje gefe
- 3
Sai ki kankare cittarki danya tare da wankewa ki yanka kou gurza
- 4
Sai ki dako abarbanki da lemunki tareda citta kisa ah blender,ki dan sa ruwa amma ba sossai bah,sai ki niqa su
- 5
Idan kika gama niqawa sai ki tace kisa ah fridge.Idan kina son sugar sai ki qara kou flavour mah
Similar Recipes
More Recipes
-

Heena Jani
-

Durreshahwar Khan
-

Cyrus Sifa
-

Daxa Parmar
-

Aruna Thapar
-

Desperate Housewives Teriyaki Chicken
Scott Kane
-

Monika Jain
-

Coconut Paneer Gravy (Pure Veg)
Amrita Chakroborty
-

Singhara ka Halwa (Water chestnut halwa)
Jibita Khanna
-

Old fashioned coconut cream pie
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

RiceCake
-

Robert Gonzal
-

Lance Wilson
-

Muas_delicacy
-

Kulsoom Ikram
-

The Pineapple Cooks
-

Sam Meadley
-

Lubna’s Kitchen
-

Kulsoom Ikram
-

Mk Mahwish
-

Fady Sabo Takko
-

Diksha Arora
-

Asmau Mukhtar Musa
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14039798









Comments (4)