Miyar kabije

Wanan miya zaka iya cita da waki ,zaka iyaci da doya ko shinkafa,kuma zaka iya ce da Bread
Miyar kabije
Wanan miya zaka iya cita da waki ,zaka iyaci da doya ko shinkafa,kuma zaka iya ce da Bread
Steps
- 1
Da darko zaki yanka kabijenki manya manya sai ki jajaga tarugunki da tatasai ki AJIYI gefe sai ki yanka Albasa manya manya shima carrot manya zaki yanka shi
- 2
Sai kisa mai A wota kizuba kayan miyanki da son fara soyuwa sai kizuba kabije da Albasa da carrot kirufe minti biyu sai kizuba magi gishiri dai dai buqata shi kuma sai di sai kizuba shi daga qarshi Amman ba'ason miya ta soyu sosai sama sama da in ruwa kadan akisonta ko gwada yar uwata
Similar Recipes
More Recipes
-

Yummy everyday
-

Bina Anjaria
-

Keshma Raichura
-

Spinach Stuffed Pork Loin Chops
Santy Coy
-

Ankita Kapil Varshney
-

Francesco
-

Barnali Debdas
-

Brad's Enchiladas Suizas with Grilled Corn Salsa
wingmaster835
-

Shikago gourmet -

Adrianne Meszaros
-

Lisa Pitts
-

Matt Willett -

Midhat Jalil
-

Afzal Iqbal
-

Aruna Thapar
-

Bhavika Rakesh Panjwani
-

QUEEN OF THE KITCHEN
-

Safa Ahmed
-

Chocolate, Date Cake with Chocolate Ganache
Lubna’s Kitchen
-

Hadia Hassan 😍
-

Sangeeta Sood
-

Anum Ayrekor








Comments (4)