CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Milk cookies
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Milk cookies ainihin hoton girkin

Milk cookies

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Nasamu bakuwace daga lagos shine da zatakoma sai nayi tunanin inmata tsarabar da zatakaiwa yara kuma itama nasan zataji dadin idan namata haka shine nayanke shawarar yin milk cookies

Nasamu bakuwace daga lagos shine da zatakoma sai nayi tunanin inmata tsarabar da zatakaiwa yara kuma itama nasan zataji dadin idan namata haka shine nayanke shawarar yin milk cookies

Kara karantawa

Milk cookies

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Nasamu bakuwace daga lagos shine da zatakoma sai nayi tunanin inmata tsarabar da zatakaiwa yara kuma itama nasan zataji dadin idan namata haka shine nayanke shawarar yin milk cookies

Nasamu bakuwace daga lagos shine da zatakoma sai nayi tunanin inmata tsarabar da zatakaiwa yara kuma itama nasan zataji dadin idan namata haka shine nayanke shawarar yin milk cookies

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi shida
  2. Buttar leda daya da kadan
  3. Suga kofi biyu
  4. Kwai guda biyu
  5. Madarar gari kofi daya da rabi
  6. Vanilla flavor babban chokali daya da rabi
  7. Milk flavor chokali biyu
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakitankade fulawarki ki ajiye agefe sannan kidauko robarki mai dan fadi da tsafta sai kizuba butter aciki tareda sugar da kwai kiyi ta kadawa har sai yayi fari sosai komai yahade sannan kizuba madara da flavor dakuma milk flavor kici gaba da kadawa har sai komai yahade

  2. 2

    Bayan kintabbata komai yahade sannan kizuba fulawa kisa hannu ko kwabashi sosai kitabbata da komai yashiga kuma yakwabu sannan kirabashi yanda kikeso sannan kisa kalar da kikeso a kowanne sai kisake kwaba ko wannensu sbd kalar yashiga jiki sosai

  3. 3

    Bayan kingama kwabawa sai kiringa diban kadan kadan kinayin disign dinda kikeso idan kuma kinada cookies cutter sai kiyi amfani da ita ita

  4. 4

    Kinayi kina jerawa a parantin gasawar har kigama sannan kisa a oven kigasa shikenan aci dadi lfy

    Milk cookiesmatakin girki4 hoto
    Milk cookiesmatakin girki4 hoto
    Milk cookiesmatakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
rannar March 17, 2021 12:16
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai (7)

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
March 18, 2021 22:30
Yayi kyau👍
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Chocolate Chips Cookies 🍪
  2. Couscous Kheer
  3. Stir fry Liver Spaghetti
  4. Funkaso
  5. Miyar taushe
  1. Couscous Kheer
  2. Steam Accha with beans sauce
  3. Stir fry Liver Spaghetti
  4. Pepper irish
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14745182
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close