Fish roll

Nayi shine musamman saboda Mai gidana kuma yaji dadin sa sosai da sosai
Fish roll
Nayi shine musamman saboda Mai gidana kuma yaji dadin sa sosai da sosai
Steps
- 1
Da farko zaki Sami mazubi ki tankade fulawarki sai ki zuba suger Kadan da salt ki zuba butter da kwai sai cakuda dama kin jika yeast dinki a ruwan dumi sai kizo ki kwaba ki rufeshi kamar minti 20
- 2
Sai ki zo ki greating din attarahu da albasa sai ki Dora kaskonki a wuta kidan zuba Mai kadan a kasko ki zuba albasa da attarahu kidan Basu tsaoro sai ki dagargaza kifinki a ciki dama kin Dan tafasashi sai ki zuba kayan kanshi da Maggi da curry sai soya
- 3
Banyan kin gama sai ki dakko dough dinki ki ki yankashi kanana sai ki dinga dauka kina mirzawa sai ki zuba hadinki a ciki ki nannadeshi kamar tabarma Amma wani barin yafi wani fadi
- 4
Sai ki zo ki soya Shi shike nan kin gama 😋 aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Strawberry Decoration Cake, Chantilly Fraise
Fumie's Recipe
-

Japanese Grilled Eggplant - Yaki Nasu
Julie - Mrs. Lin's Kitchen
-

Slow Cooker Creamy Chicken and Wild Rice Soup
Danielle Morse
-

detricdotson
-

deoyani
-

Chef Chandrajith Veliyath
-

feast by sadia -

Vrinda Idnani
-

Fatima's Cook Book
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Bushra Mazhar
-

Safiyya sabo abubakar
-

Jyoti Prakash Assudani











Comments