Steps
- 1
Zaki tankade flour dinki avikin roba mai kyau,kizuba flour dinki da yeast,sugar da gishiri pinch
- 2
Sai ki kwaba shi da ruwa Mai dumi amma yafi pancake kauri sosai sai ki barshi ah waje mai dumi ya tashi
- 3
Idan ya tashi zakiga ya nunka yawanshi sau biyu da yan qwayaye asa manshi
- 4
Sai kisa manki akan wuta yayi zafi domin ki fara suya
- 5
Sai ki wanke hannunki ki riqa diban battar dinki kina sawa cikin mai using baban dan yatsari da manuni
- 6
Idan kin gama sawa saiki samu skewer dinki kou wani tsinke dai mai kyau kina jujuya wa har yayi color din da like so sai ki kwashe
- 7
Anaci da shayi,lemu,kunu ko wani abu mai ruwa ruwa kokuma acida yaji kou quli
Similar Recipes
More Recipes
-

Yadnya Desai
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Shilpa Shah
-

wingmaster835
-

Becca N.
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

Zucchini and Tomato Stuffed Chicken Fillet
Bianca Mwale
-

Bacon Paste BBQ Chicken Skewers
Lance Wilson
-

Cinnamon Apple, Cranberry, Granola, & Mixed Nut Breakfast Bake
Chef Mommy Nessa
-

Bourbon Glazed Brined Pork Chops
蛟龍Stormwyrm
-

Robert Gonzal
-

Mimi
-

Deepa Rupani
-

Koya Matsuno
-

Sumita Saha
-

Marco
-

Madhu Bindra
-

spicequeen
-

Aloo Karela ko Bharta / Mashed Potato Bittergourd
Jibita Khanna
-

Al Foods
-

Cold Coffee with Chocolate Icecream
Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Sumita Saha












Comments (4)