Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka kazarki yanda kikeso ko kana na ko manya seki wanke ki zuba madara kibarshi yayi minti 20 seki saka kayan maggi inki ki motsa ki fasa kwai kisaka na cikin bada ruwan kwai ba ki motsa sannan ki saka corn flour.sai ki ane su na minti 30.
- 2
Zaki zuba flour da busasshen biredi da aka nika cikin mazubi daban daban sannan kidauka ruwan kwai inki shima ki aje gefe.
- 3
Sai ki aza mai bisa wuta ki dauko kazarki guda guda kina sakawa cikin flour sannan kisaka cikin kwai sannan kisaka cikin busashhen biredi seki sa cikin ruwan mai ya soyu sosai
Haka zaki yi ma sauran har ki gama duka aai ki kwashe
Kisaka ketchup a leda ki matsa shi bisa.♥️
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15486902




sharhai