Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kan rago
  2. Tarugu,albasa
  3. Tafarnuwa, citta, daddawa
  4. Ruwa
  5. Mai
  6. Gishiri
  7. Maggi star
  8. Ajino moto

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tsaftace naman kan ragon,ki tabbatar da ke wanke shi sosae babu wani datti acikin sa.sae ki aza tukunyar ki akan wuta ki zuba kan ragon ki zuba gishiri sannan ki zuba ruwa,ki barshi ya tafasa.

  2. 2

    Idan ya tafasa sae ki saukar da tukunyar ki canza waen nan ruwan ki zuba wasu ruwa.

    Note: idan bka son kana cin naman kan rago yana lake ma ga hannu ko kuma ka dinga jin danko a hannun ka sae ka fara tafasa kan da ruwa idan ya fara dahuwa sae ka canza ruwa.

  3. 3

    Bayan kin zuba ruwa sae ki zuba mai,citta,daddawa,maggi,jajjagen tarugu da albasa,tafarnuwa, gishiri,ajino moto.ki rufe kibar shi ya dahu

  4. 4

    Aci dadi lahiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

Similar Recipes