Kayan aiki

20 minute
1 yawan abinchi
  1. Cuscus
  2. Ruwan zafi
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Kifi
  7. Tafarnuwa
  8. Attaruhu
  9. Albasa
  10. Kayan kanshin girki

Umarnin dafa abinci

20 minute
  1. 1

    Da farko na Dura ruwa akan wuta ya tafasa, se Dan zuba mai, acikin ruwan, se na dauko kwano, na zuba cuscus cikin kwanan, na Dan zuba Masa Mai na juyashi, se na dauko cup na dibi ruwan zafin na zuba, acikin cuscus din na rufe,

  2. 2

    Na gyara kifi na na zuba Masa kayan kamshi, se na soya albasa da attaruhu da sauransu, se nazuba kifin, na juya Amma na Dan cire kayoyin, sanna na duba cuscus dinya, na juyashi, se na dauko, plat na zuba se ci 💃💃

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
rannar
Tin Ina yarinya Ina son girki, Kuma zama me girka abinci buri nane, Ina son na zama chef 👩‍🍳..
Kara karantawa

sharhai (5)

Keya Mandal
Keya Mandal @cook_25675397
Very nice 👌👌👍👍
See my recipes and comments

Similar Recipes