Funkasau da miyar taushe

khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
Kano State

Juma'at kareem yan uwana 🤩

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Flour kofi
  2. 1Alkama kofi
  3. Yeast cokali 1
  4. Gishiri 1/2 teaspoon
  5. 2 cupsRuwa
  6. Miyar taushe
  7. Kabewa da alayyahu
  8. Markaden kayan miya
  9. Naman rago
  10. Manja
  11. Sinadaran kamshi dana dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu roba ki zuba flour da alkama da gishiri da yeast seki saka ruwa ki kwaba ki buga shi sosai seki rufi kisa a guri me dumi na tsawon minti 30 ya tashi

  2. 2

    Kafin ya tashi seki dora tukunya ki dafa kabewarki ki zuba markaden kayan miya akai suyi ta dahuwa san nan seki saka manja kisa sinadaran dandano da na kamshi da daffaen naman ragonki ki bar miyar ta dan soyu san nan seki saka alayyahu ki kashe

  3. 3

    Seki dora mai yayi zafi san nan seki dauko kwabin kiyi ki buga shi (deflecting) seki fara soyawa kina bula tsakiyar da hannunki shikenan kin gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

Similar Recipes