Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 8slice bread
  2. 100 gBota
  3. Bama130g
  4. Latas
  5. Kabeji1/2
  6. 3Tumatur
  7. Albasa1/2
  8. 2Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakidafa kwai kiyanka kiyanka tomatur kiyanka Albasa kiyanka latas kiyanka kabige ki hadaduka woje guda sai kisa bama kimosa sai kidau breat kisa Wann hadin ki gasa a tostar Acidade lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bongel Cake And More
rannar

Similar Recipes