Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki wanke kazanki yafita me kyau
- 2
Saiki samu tukunyarki dazai dauki kazan kisa aciki kizuba ruwa kadan gurin tafashen saboda kazarki tayi laushi
- 3
Sannan ki dauko gishiri, albasa tafarnuwa da kayan kamshin ki kizuba aciki saiki rufe tukunya
- 4
Bayan minti15 kazarki tayi laushi saiki samu fock ki cisge kazanki kicire kashi kibar naman zallah ki tabbata kin cisgeshi kanana kanana,,,already kin jajjaga kayan miyanki kinyanka albasanki
- 5
Saiki dauko oil naki kadan bamai yawaba kisa a wuta kisa jajjagenki da albasan da kika yayyanka kizuba kayan kamshinki
- 6
Idan ya soyu saiki dauko kazanki da kika cisge kizuba ki garwaya suhade guri daya kibashi 4-5mins haka kina juyawa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15488252







sharhai (2)