Tura

Kayan aiki

  1. 1Taliya
  2. Tattasae
  3. Tarugu
  4. Albasa
  5. Mai
  6. Kifi
  7. Dandano
  8. Curry
  9. Girfa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tanadi tarugu,tattasae da albasa sai ki barzasu
    Ki dauko tunya ki daurayeta ki zuba kayan miyan ciki sae ki daura kan murhu sae ki saka mai kwatanci

  2. 2

    Idan ya soyu sae ki zuba ruwa kwatanci ki zuba kayan dandano,curry da girfa sae ki rufe ki barshi ya tafasa

  3. 3

    Idan y tafasa sae ki saka taliya ki motse ki kawo kifinki ki zuba sae ki rufe bayan minti 3 sae ki motsa sai ki rufe bayan minti 5 sae ki sauke🤤🤤🤤

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@Wasagu03 kinga irin wannan ruwan a kasa sune dadin taliya wallah 😀

Similar Recipes