Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupFulawa
  2. Baking powder karamin spoon
  3. Sugar babban spoon
  4. Gishiri kadan
  5. Nama
  6. Sausage
  7. Pizza sauce
  8. Tattasai
  9. Kwai
  10. Ruwan dumi
  11. Cheese
  12. Maggi
  13. Kayan kamshi
  14. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba fulawa,baking powder,sugar ki ya mutse sannan ki zuba kwai ki ya mutse ki zuba ruwan dumi Sai ki kwaba Sai ki rufe ya tashi

  2. 2

    Ki daka nama ya daku sannan kisashi a pan kinzuba Mai da Maggi kayan kamshi ki soyashi

  3. 3

    Ki yanka sausage da tattasai a gefe

  4. 4

    Sai ki dauko fulawa ki murzata ki aza a pan dinki Sai ki fara shafa pizza sauce akai

  5. 5

    Sannan cheese,nama sannan a jera sausage da tattasai da albasa,Sai kuma azuba cheese sama

  6. 6

    Sai a saka a microwave idan tayi Sai a fidda ita ayanka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes