Shinkafa da Miya

Wannan shinkafa da miya #gargajiya ce zalla bata buqatar kayan zamani
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki aza ruwan zafi ki tabbata sun tafasa se ki debo shinkafa ki zuba ma shinkafar gishiri se ki wanke wannan shi zesa ko tayi ruwa bazata chabe ba kizuba idan ta tafasa kinji tafara kamshi se ki sauke ki tsane ruwan ga rariya sannan ki wanke se ki mayar a tukunya ki qara ruwa kadan sannan ki rage wuta ki rufe ki barta ta ta dahu shi ke nan ki sauke
- 2
Zaki nika tumatur tarugu tattasai albasa da tafarnuwa se ki zuba mai a tukunya tare ki barsu suyi ta tafasa
- 3
Se ki sama namanki maggi albasa da gishiri da daddawa ki tafasa idan namanki ya tafasa se ki hada da nikar ki ki rufe ki barta ta dahu sosai idan tumatur dinki nada tsami kisa kanwa kadan ko baking powder
- 4
Da zarar miyar ki tayi zakiga mai ya taso se hadawa da shikafa wurin ci
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Dafadukan shinkafa da miya
An saba yin shinkafa dafaduka ba miya , sai na sama wannan miya sai gashi ana ta yabon dadinta ,alhamdulillah Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Shinkafa da miya
Shinkafa ba sai lallai fara ba zaki iya yinta da kayan lambo da Su kayan kanshi aci a matsayin shinkafa da miya Sumy's delicious -
-
-
SHINKAFA DA WAKE DA YAJIN KULI-KULI
A shekarun baya Ana cin SHINKAFA da wake da yajin kuli kuli Maimakon yajin barkono#GARGAJIYA Rukayya Jarma -
-
-
-
Shinkafa da miya
shinkafa da miya Abincine da kusan ko wanne yare yakecinsakuma ya karbu sosai a duniya Sarari yummy treat -
-
-
Concoction Rice
Yawamchin masu dafa concoction rice suna amfani da kifi amma ni nayi amfani da sauran naman kaza da ya rage #ramadanclass #gargajiya #shinkafa Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
Shinkafa da miya
Shiwan nan abinci na gargajia ne kusan duk mutane suna sonsa , Ina jin dadi idan nayi girki aka dinga yabawa.... Habibie na baya gajia da chin wannan girkin😋 shiyasa bana jin zan taba gajia da girka wannan girkin Khadija Habibie -
-
Shinkafa mai dankali da miya
Gaskiya inason shinkafa shiyasa na ke sarrafata ta ko wani hanya Fatima muhammad Bello -
-
-
Tuwon shinkafa da miyar kuka
#gargajiya wannan tuwon yaseen naci kusan leda biyu gsky abincinmu na gargajiya da daɗi karmu yada Mrs,jikan yari kitchen -
Tuwon shinkafa da miyar kuka
Surukata ta aikomin da shinkafa me kyawun tuwo Kuma ga Dadi sannan Zai iya kwana 2 ajiye ba tare da ya lalace ba. #Gargajiya. Nusaiba Sani -
-
-
Miyar Rama da gyada
Wannan miyar gargajiya ce wacca nake jin dadinta sbd dandanon tsami tsaminta #miya Khadiejahh Omar
More Recipes
sharhai (6)