#CookEveryPart#WorldFoodDay
A samu ganyen zogale a gyara shi a wanke a tsane zuba ruwa a tukunya daidai misali a dafa har yayi laushi
Idan ya dahu a tace a daka kuli da magi da yaji a yanka albasa da tumatar asa sigar.
An kwafa!
More Recipes
sharhai