Pankaso

This is my grandmother's recipe and it happens to be my favorite growing up as a child.kana ce mishi pankaso that's why I call it pankaso Amma zamu iya kirashi wainar dawa .
Pankaso
This is my grandmother's recipe and it happens to be my favorite growing up as a child.kana ce mishi pankaso that's why I call it pankaso Amma zamu iya kirashi wainar dawa .
Steps
- 1
In a bowl ki sa garin dawanki daidai yadda kike so garin karkashi kadan jajjagen attarugu da albasa.dandano da gishiri sai ki kwaba da ruwa kaurin kwabin ya zama kaman na waina flour.
- 2
Ki sa frying pan a wuta idan yayi zafi sai ki sai mai kadan dai ki ruba kwabin garin dawanki ki zuba ki soya idan side daya yayi sai ki juya to other side idan shima yayi sai ki sauke.kaman dai yadda ake wainar flour
Similar Recipes
More Recipes
-

Layla (lulu)
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

pinal Patel
-

Madhumita Bishnu
-

Pretty Peri
-

Adam Jay 2
-

Chef Mommy Nessa
-

Granny Erva's Cornbread Dressing
Lena Glass
-

Chef Mommy Nessa
-

Rogena Brown
-

Aqsa mukhtiar
-

Teemerh's Cuisine
-

Curried cauliflower cheese filo pie
Santy Coy
-

Syeda Sarah Taha
-

Sarah Ali 🧑🍳
-

Shandré Goss-Ross
-

Abfat Cake & More
-

Crispy chicken bites 😋😋😋 and 🏏💚🇵🇰🇵🇰🇵🇰🏆🏆🏆🏆🏆
Noor Ul Ann
-

Syeda Sarah Taha
-

Noor Ul Ann













Comments (5)