Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kaza guda
  2. Albasa
  3. Attarugu
  4. Itta/tafarnuwa
  5. Dandano
  6. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisamu kazar ki bayan an fige an gyara kada ki yayyanka ta karkashin zaki yanke wajen kashin ki cire kayan cikin.ki tabbata kayan cikin ya fita duka sai ki yanke kai da kafa kaza sannan sai ki wanke kazar ki da kyau and set aside.

  2. 2

    Ki yanka2- 3 albasa ki da attarugu enough da ginger da kika bare da tafarnuwa to ur taste ki jajjaga a turmi har sai yayi laushi sai ki juye a mazubi ki sa dandano akai da gishiri sai kuma mai gyada daidai misali.

  3. 3

    Ki dauko kazan ki saiki shafa wannan hadi yaji ko ta Ina da cikin kaxan zaki iya daga fatan kazan ki shafa sosai ko ta ina ki sake yanka albasa 2-3 sai ki raba manya ki cusa a cikin kazan da attarugu sai kiyi amfani da gizard ki rufe saman kazan kasan kuma ki rufe da kain.

  4. 4

    Ki sa kazanki a tukunya sai ki zuba ruwa enough da zai dafa kazan yayi laushi sai ki rufe tukunya da foil paper sannan murfin tukunya cook on low heat for at least 2-3 hours ba tare da ki bude ba.

  5. 5

    By the time da kazan ya dahu zaiyi wani laushi ne da kina tabawa kazan yana fita a jikin kashin.a nason kazan da ruwa-ruwa so kada ki bari ruwan ya shanye duka.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
on
Biu,Borno State

Similar Recipes