WAINAR SEMOLINA/SEMOVITA

Shaqsy_Cuisine @shaqsy_cuisine
WAINAR SEMOLINA/SEMOVITA
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki ki jajjagen tattasai/tarugu
Ki yayyanka albasa,Ki tankade garin
Ki saka kayan dandano,ki jujjuya
Ki saka jajjagen da albasa ki jujjuya
Ki kwaba da ruwa yai dan kauri kar yai ruwa-ruwa
Ki saka kwai ko daya idan kuma cripsy kikeso kar ki saka kwai,ki saka mai kadan a frying pan sai ki dibi cokali daya na kwabin ki zuba,idan ya yi ki juya dayan bangaren,kici da yaji😋Shaqsy_cuisine
Henjoy! - 2
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15718148





sharhai (2)